تجاوز إلى المحتوى
BANGARAN TARIHIN ANNABI (TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA AGARESHI).•13 / 32

Tambaya ta 13. Menene farkon abinda aka farayi masa wahayi dashi?

Answer

Amsa: Mafarki na gaskiya, ya kasance ba ya ganin mafarki face ya zo kamar ɓullowar Asuba.

All questions in this topic