تجاوز إلى المحتوى
BANGARAN TARIHIN ANNABI (TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA AGARESHI).•22 / 32

Tambaya ta: 22. Kwana nawa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agareshi - ya wanzu a Makka yana kiran mutane?

Answer

Amsa: Ya wanzu ne tsawon shekara goma sha uku.

All questions in this topic