تجاوز إلى المحتوى
BANGAREN ADDU'OI DA ZIKIRI•2 / 43

Tambaya ta 2. Ka ambaci waɗansu daga a'idojin zikiri.

Answer

Amsa: 1. Yana kawo yardar Mai Rahama.

2. Yana korar Shaiɗan.

3. Yana kare musulmi daga saharruka.

4. Lada da sakamako suna tabbata ta dalilin sa.

All questions in this topic