تجاوز إلى المحتوى
BANGAREN ADDU'OI DA ZIKIRI•4 / 43

Tambaya ta:4 Me kake faɗa yayin tashi daga bacci?

Answer

Amsa: "Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya rayar da mu bayan Ya matar da mu, kuma taruwa tana gare Shi". An haɗu akan sa (Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi).

All questions in this topic