تجاوز إلى المحتوى
BANKAGARAN ABUBUWA DABAN-DABAN•16 / 21

Tambaya ta 16. Menene Ma'anar salati ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -?

Answer

Amsa: Ma'anar sa shine cewa kai kana roƙon Allah da Yayi yabo ga Annabin Sa - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a cikin taron jama'a maɗaukaka.

All questions in this topic