Text size
Hausa · Surah 97Al-Qadr — Hausa Translation
Power · 5 verses · Hausa Translation - Abu Bakr Jumi.
Al-Qadr · Hausa Translation - Abu Bakr JumiVerse 1 of 5
Verses of Al-Qadr
بِّسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِنَّآ أَنزَلْنَٰهُ فِى لَيْلَةِ ٱلْقَدْرِ ﴿1﴾
Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ ﴿2﴾
To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?
لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ خَيْرٌۭ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍۢ ﴿3﴾
Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
تَنَزَّلُ ٱلْمَلَٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍۢ ﴿4﴾
Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.
سَلَٰمٌ هِىَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ ٱلْفَجْرِ ﴿5﴾
Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.
Al-Qadr in other Hausa translations
Source: QuranEnc.com · Version 1.2.2. Translation text is shown without rewriting.