Skip to content
Text size 100%
Hausa · Surah 107

Al-Ma'un — Hausa Translation

Small Kindnesses · 7 verses · Hausa Translation - Abu Bakr Jumi.

Al-Ma'un · Hausa Translation - Abu Bakr JumiVerse 1 of 7
Jump to verse
Search translation

Search the locally cached translation.

Verses of Al-Ma'un

1

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ أَرَءَيْتَ ٱلَّذِى يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?

2

فَذَٰلِكَ ٱلَّذِى يَدُعُّ ٱلْيَتِيمَ

To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa).

3

وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلْمِسْكِينِ

Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.

4

فَوَيْلٌۭ لِّلْمُصَلِّينَ

To, bone yã tabbata ga masallata.

5

ٱلَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ

Waɗan da suke masu shagala daga sallar su.

6

ٱلَّذِينَ هُمْ يُرَآءُونَ

Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)

7

وَيَمْنَعُونَ ٱلْمَاعُونَ

Kuma suna hana taimako.

Al-Ma'un in other Hausa translations

Source: QuranEnc.com · Version 1.2.2. Translation text is shown without rewriting.
Quran recitationReady
Open audio